8 months agoIdan baka yarda AC yana kashe qashi ba to ka gwada maidashi abu na yau da kullum mana. Ba AC ne zai kashe ma qashi ba, sanyi ne zai kasheka wlh.
8 months agoMoney doesn't buy happiness😂 toh shin daman an taba kasa shi a kasuwa ne? shi happiness din😂..... akace but can take away things that would make you unhappy😂😂😂
