Kai, ka koma Hausa kenan? Yanzu mu da ba mu iya ba sai mun nemi translator 😂 I don’t know if I write it correctly 🤣🤣🤣
Yowa 🔥
Kinyi da kyau bby na
Tana da dadi😍😍❤️
I smiled through the video. I’ll come for Hausa tutors 😂
Weldone 👏😅
Mun ji dadin jin hausan 😂❤️
Nunar hausan yayi kaman 6.9/10
Kinyi kokari 🙌
😂😍😍
Yar gata maman ta, ki yi kyau sosai aboki ya na
My ajala doing Great ❤️🔥🔥