Posted On: October 30th 2026, 06:19 pm
JUMUAH MUBARAK
Allah ya kara suttura da Albarka
GIDAN BADAMASI SEASON 8 🏠💥ZAI DAWO MUKU
Ranar 7 ga watan NOVEMBER!
Gidan dariya, Gidan Cakwakiya 😂🔥
In kun shirya, Mun shirya!
Yana tafe a
▶️ DORAYI FILMS TV 8:30 PM on YouTube!
📺 AREWA24 9:00PM
In Shaa Allah 🗓️ 7TH NOVEMBER!
#GidanBadamasi #GidanBadamasiSeason8