Instagram story viewer> @abdul_no_shaking> Post
a year ago
0
Posted On: October 5th 2025, 06:46 pm
5th October, 2025

Maigirma Gwamnan jihar Gombe Alh. Muhammadu Inuwa Yahaya, CON ya ziyarci Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, Shugaban majalisar malamai ta Kasa na kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa'ikamatus Sunnah (JIBWIS NHQ JOS) a masaukinsa a garin Gombe.

More posts

back to up