Instagram story viewer> @iby_blog> Post
12 hours ago
Dino Melaye ya kalubalanci Tinubu da gasar karatun Al-Qur'ani!

Bayan ganin Tinubu a Makka yana Umrah, Dino ya ce da zarar Shugaban ya dawo Najeriya su fafata karatun Kur'ani. Yace "Ba'a  yiwa Allah izgili."

#DinoMelaye #Tinubu #Umrah
0
Posted On: November 2nd 2026, 03:32 pm
Dino Melaye ya kalubalanci Tinubu da gasar karatun Al-Qur'ani!

Bayan ganin Tinubu a Makka yana Umrah, Dino ya ce da zarar Shugaban ya dawo Najeriya su fafata karatun Kur'ani. Yace "Ba'a yiwa Allah izgili."

#DinoMelaye #Tinubu #Umrah

More posts

back to up