Instagram story viewer> @momee_gombe> Post
4 hours ago
Photo by Momee Gombe on November 02, 2026. May be an image of headscarf, scarf, turban, poncho, dress, outdoors and text.
Photo by Momee Gombe on November 02, 2026. May be an image of one or more people, scarf, headscarf, poncho, turban, head covering, shawl, outdoors and text.
Photo by Momee Gombe on November 02, 2026. May be an image of one or more people, headscarf, overskirt, poncho, dress, shawl, cardigan, turban and text.
Photo by Momee Gombe on November 02, 2026. May be an image of headscarf, cloak, poncho, cardigan, turtleneck, turban, shawl and text.
Photo by Momee Gombe on November 02, 2026. May be an image of headscarf, scarf, shawl, poncho, cardigan, turban, turtleneck and text.
66
Posted On: November 2nd 2026, 07:45 pm
Muna Bakin Aiki💙🥂
Comments (66)
ay_alhj_designer 2 minutes ago

ay_alhj_designer

Wlh Allah ya stine miki akan wannan shigan wannan jahilci ne bawayewabah

_man_zaid_ 24 minutes ago

_man_zaid_

U will see 🥺

saddiqmuhammads 39 minutes ago

saddiqmuhammads

A tsoran Allah wannan shigar Allah ya hana kuma duk wanda ya ce miki kinyi kyau a irin wannan shigar da ki kayi to ba mai kaunarki tsaka ni da Allah ba ne karki bari lokaci ya khai ki ya baroki dan kin samu dama kiki yiwa Allah biyayya ga abin da yayi hani da shi yar uwa Allah ya Shirye mu ya hana mu biye san zuciyar mu da kuma dau kar zigar shedan Ameen😢😢

maryam.rachelle 40 minutes ago

maryam.rachelle

Duk mai neman Momee fada ya nemo ni. Ban so a bata mata rai. Ku yi hankali da kalamanku, ita 'yar albarka ce kuma muna mata addu'a

maryam.rachelle 44 minutes ago

maryam.rachelle

Wlh Momee 'yar albarka ce, duk wanda ya yi niyyar bata mata rai sai Allah ya kunyata shi. Ka zo ka bata mana rai amma mu da farin ciki muke.

umar_farooq_haruna 44 minutes ago

umar_farooq_haruna

Mai murmushin yan Aljana 🙌

abdulogah4 an hour ago

abdulogah4

❤️❤️❤️❤️

maryam.rachelle an hour ago

maryam.rachelle

Momee Gombe, Allah ya sanya farin ciki a zuciyarki yadda kike sanyawa a zukatanmu. Allah ya raba ki da mahassada. Allah ya jik'an iyayenki, Allah ya haskaka kabarinsu, ya sanya kabarinsu ya zama gidan Aljanna, ya gafarta musu kurakuransu. Allah ya sa duk addu'ar da muke miki ta kai musu har kabari. Allah ya ba ki falalar wannan dare mai albarka.

umarmusa2255 an hour ago

umarmusa2255

Anty momee gombee please reply me ❤️❤️❤️ my sweet jaruma

ahmadibrahimdankaka an hour ago

ahmadibrahimdankaka

My best kanny hood love😍

ahmenusman_ an hour ago

ahmenusman_

Allah yayiwa rayuwa albarka

maryam.rachelle an hour ago

maryam.rachelle

Momee Gombe Allah ya baku miji na gari, mai addini, mai hali, mai kudi mai albarka. Allah ya hada ku da masoyin ku na gaskiya wanda zai kula dake har karshen rayuwa. Allah ya sa aurenki ya zama sanadiyyar shiga Aljanna. Ina miki addu'a daga Niger 🇳🇪❤️ - Maryam

Load More

More posts

back to up