instagram story viewer > #BiYu

#BiYu

Posts
Yau Bello shine yake cewa wata na daga murya🤣🤣. Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 kashi na 7 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
Don Nas fa ya dage yanason birge safiyya🥹🌸. Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 zai dawo muku 22 ga watan maris da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
Alhaji Tekno yana gaishe da dukkan mutanen Arewa. 🇳🇬🇩🇪 Me kuke gani idan muka kawo muku Alhaji Tekno Naija To Germany 2nd Edition 2026, karo na biyu a shekarar 2026?
Da Sunan Allah Mai Rahma Mai JinKai, Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) Ina Farin Sanar Da Masoyana Cewar A Yau Ne Muka Fara Daukar Kasaitaccen Shir Na Biyu Dana Bada Umarni Bayan #BALARABA Mai Suna #SAHEEBA #SaheebaMiniseries wanda Shima Episode 10 Ne Kacal, Zamu Dauki Tsawon Sati Goma Muna Haska Muku Shi Inn shaa Allah. #SAHEEBA Zai Fara Zuwar Muku Ranar Talata 19th May Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 9:00pm A YouTube Channel Din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da kuma Gidan TV na @tv_algaita 9:30pm. Shiryawa/Bada Umarni @realabmaishadda Daukar Nauyi ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA Labari @realabmaishadda Tsara Labari @yakubukumo_ M/Umarni @mr.a.a.amaryawa Jagoran Shiri @muazzamu_idi_yari @sulaimanbelloeasy Yan Wasa @realalinuhu ADAM A ZANGO @yakubumohammad_ @saddiqsanisaddiq @theadamgarba @nurahussain52 @ameerah_yola @zrh_aliyu @misha_sulayman @saimamuhammad__ @aishafararlema @realfaridaabdullahi saifjezzy @abubakar_y_ladan @asmausani Sponsorship Partners @dahirspices goodcafe.ng @ameerfoodsng Publicity @ak_nakowa_001 NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB
Not just moisturizing, it’s the ingredients that work. Helps calm redness, reduce acne, and keep skin balanced ✨ #BIYU #KulitSensitif #Jerawat #SkincareIndonesia #SkincareBumil
Yaya rayuwar Mariya da Safiyya zata kasance a Zabi Biyu zango na 2? Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 zai dawo muku 22 ga watan march akan manhajar AREWA24 On Demand da misalin karfe 6:00 na yamma. #AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
...Daga Bakin Mai Ita tare da Don Nas na Zaɓi Biyu
Jombo marvadi nu biyu re jombo #newrilss_like_comments_#newstutasvideo😘❤️😘❤️❤️🙏😍please_guys_support_me_and_like_me_follow_me_please followme_share_guys✌️💜😘 #neewreelsvideo❤️❤️😘😘
CARA A CARA🔥🔥 FEUDRI FRANCO🇩🇴 Vs MAURO PERALES🇲🇽 Todo listo para la guerra, la gente quiere adrenalina y vamos a consentirlos este sábado en el Coliseo Carlos “ Teo” Cruz @shuanboxing CEO @belgicapena_ & Biyu Boxing Promotion presentan gran cartelera de boxeo el sábado 9 de mayo en el Coliseo de boxeo Carlos “Teo” Cruz. Boletas a la venta: Uepa Tickets Ws. (809) 796-8687 🎟️ 500 GEN 🎫 2,000 VIP 🎫 3,000 RING En VIVO YouTube SHUAN BOXING Suscribete, dale♥️, comparte y ÚNETE
Gentle enough to cleanse. Respectful enough to keep skin comfortable.🫧 #BIYU #BIYUSkincareNoWorry #BIYURefundGuaranteed #KulitSensitif #Jerawat
Kun taɓa ganin an yi tseren kujeru? 🪑 Tawagogin na fafatawa domin kai wani mataki a cikin sa'o'i biyu, masu tseren sun ce duk da suna zaune ne, suna gajiya sosai yayin wannan wasan.
Wasu mata a Ghana sun samar da adashen da sukeyi na Cedi 2 duk mako domin daukar dawainiyar kula da lafiya ga mata 'yan uwansu masu juna biyu da ma wasu larurin rashin lafiya.
back to up