Don Nas fa ya dage yanason birge safiyya🥹🌸.
Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 zai dawo muku 22 ga watan maris da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
Mace taje kitchen ta dawo sabida mijinta ladan umarah
Alhamdulilah mun dawo dafatan anyi sallah lfy
Allah ya maimaita mana Amen
My favorite seasoning at maggi @maggi_nigeria
Zamu dawo haska film din Zafin nema daga 1st April in Sha Allah. Kamar yadda muka saba duk ranar laraba da misalin karfe 8pm.
Da kuma karfe 9pm a gidan Tv na saira movies. Zamu saki trailer din Zafin nema season 4 nan bada jimawa ba in Sha Allah
PRODUCER: @saddiqsanisaddiq
DIRECTOR: @yaseenauwal
#zafinnemaseason4
#proudlyfilmmaker
Track 3 of my new EP SAUTIN AREWA….
Tittle.. Dawo Gida
#zakinwaqarocks #hausa #
Wannan kunun yafi kowanne kunu daɗi a duniya
Duk wacce ta gwada sai ta dawo ta gode
Ni fa wannan nake so fiye da komai
Ke fa wanne kunu kikafi so?
Rubuta a comment 👇
#reels #explore #foodie #viralvideo #chefdeejarhberver
Tsakanin GLA da budurwa ku wa zaku zaba? Dan baiwa dai ya zabi nasa🤣🤣.
Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 zai dawo muku 22 ga watan march akan manhajar AREWA24 On Demand da misalin karfe 6:00 na yamma.
#AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
Insha Allahu IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 5 Zai Dawo Muku Ranar 22 Ga watan March 2026 A Tasharmu Ta BAKORI TV Dake kan YouTube channel Da karfe 8 na Dare, Sannan Mukalla Da Karfe 8:30 a @tv_algaita Duk Ranar Lahadi insha Allah
@realalinuhu
@official_aisha_najamu_izzar_so
@baballehayatu
@minal__ahmad
@salisufulani10
@official_ameena20
@mtfinisher
@humaira_dakinkara
@real_isahferoz
@official_fatima_abdullahi
@aminu_a_dagash
@aysha_bloody
@bada_yaji_izzar_so
@fatizinariya
@tijjanifaraga
@tijjaniasase_real
@hauwa_fararlema
NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB.
Na dawo da Naija to Germany kan gaba! Ku shirya, domin zan saki official music video ɗinsa a watan Disamba, Insha Allah wannan kuwa shi ne watan gobe.🔥🇳🇬🇩🇪
Waa quus iyo qalbi jab weyn in dhalinyaradii somaliyeed ay manta rajo beel dartiis utariibayaan. Gabdho iyo wilalba. Bal dawo gabdho somaliyeed oo ku xaniban dalka algeria. #Somaliland #funnyvideos #Mogadishu #socialmedia #Somalia #kendalljennerfans #southafrica
Mutane masu nakasa sun fi yiwuwar kasancewa cikin talauci da fuskantar wariya a wurin aiki da biyan su albashi kaɗan, in ji Majalisar Ɗinkin Duniya.
Albarkacin Ranar Masu Buƙata ta Musamman ta Duniya, mun dawo muku da bidiyon Halima Usman Jibrin, matashiya mai lalurar gani da ke sana'ar abinci.
🎥 -Fatawul Mohammed
ALLURA CIKIN RUWA season 3 zai dawo ranar 6/8/2025 insha Allah @official_aishaizzar_so @minal__ahmad @firdausee_yahaya @rukkky_alim