instagram story viewer > #cewa

#cewa

Posts
Ga jirgin da yake ɗauke da mutanen da suka kamu da cutar Hantavirus. A jirgin MV Honduis, an yi wa fasinjoji sanarwar cewa wasu mutane da suka kamu da cutar sun mutu, kuma ana ci gaba da killace sauran mutanen da ke cikin jirgin.
Yau Bello shine yake cewa wata na daga murya🤣🤣. Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 kashi na 7 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
Shugaban Amurka Donald Trump ranar Litinin ya ce ya yi amanna cewa za a kammala yaƙin da ƙasarsa da Isra'ila suke yi da Iran "cikin mako 4 zuwa 5,” kuma babban burinsu shi ne su "lalata ƙarfin Iran na makamai masu linzami.” Sai dai ƙirarin da Trump cewa nan ba da jimawa Iran za ta mallaki makamai masu linzami masu cin dogon zanga da za su iya kai hari Amurka ba gaskiya ba ne, a cewar hukumomin leƙen asirin Amurka kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ambato majiyoyi uku suna bayyanawa.
SANARWA TA MUSAMMAN DAGA GABONS ROOM TALK SHOW Alhamdulillah, muna farin cikin sanar da ku cewa Gabons Room Talk Show zai dawo aiki nan ba da jimawa ba, kuma wannan karon shirin zai gudana ne a Kano. Ga masoya shirinmu da masu sha’awar kasancewa a wurin recording/live audience, mun buɗe dama domin masu bukata su tuntuɓe mu ta WhatsApp domin ayi managing na mahalarta. Akwai kyaututtuka na musamman da masu halarta, wasu daga cikin su zasu samu Idan kana da sha’awar kasancewa cikin masu halarta a wannan karo, ka turo sako ta wannan lambar WhatsApp: [08023231644] Ku hanzarta domin guraben suna da iyaka. Mun zo da sabbin abubuwa masu kayatarwa In Sha Allah.
Ina mata masu cewa babu namijin da zai zare masu ido 🤣🤣💔 #fagenkannywood #kannywood #kancelebnigeria
Me Zaku iya cewa Gameda wannan Tallah Mai Suna #soyayyataseries.Wanda zai fara zuwa muku ranar (16 Afril 2026 ) a YouTube channel Mai Suna -Uma M Shareef - da misalin karfe Takwas na dare, Sai kuma gidan telebijin na -Saira Movies Tv - @sairamoviestv @aminusaira Karfe takwas da rabi na dare ya ALLAH Ubangiji ka zama Gatan mu🤲 #shareefstudio4life Labari Umar M Shareef Tsara Labari @official_najeeb_marubuci @habunhajiya @abdulmshareef Shiryawa @abdulmshareef Daukar Nauyi @umarmshareef Bada Umarni @mustaphamshareef Yan Wasa @abdulmshareef @umarmshareef @officialmaryambooth @asmee_wakili @real_halimarabiu @fati_jole @engrswitch1234 @madinah_abdul123 @faragatijjaniusman @ibrahimyalawa @ummu_salma_inuwa @aishabawaumar A S Muhammad @yusuflazio1 @nas_sadeeq CREW Dop @official_babawowassh @abdulmwassh @nazifikala SOUND @shamsu__glo @alajigidaje EDITOR @official_abdulsd STILL PICTURES @musty_small CONTINUITY @justice_abdool_ MAKE UP @official_saidumakeup COSTUME @muhsin24201 WELFARE @mukitzy_ @rabiu_awilo PROD MANAGER @jibreel_ali_bumsa LOC MANAGER @ubangari_na_mai_kwashewa GAFFER Abdul Jaji @musayusufsarewa DRONE PILOT @honhamisubawasa B SCORE @c_one_producer @umarmshareef
'Taimakon talaka ba zai hana ni more rayuwata ba' Ɗan adawa daga jam'iyyar haɗaka ta ADC Dino Melaye ya yi bayanin yadda ya ɗabi'antu da sha'awar motocin alfamarma da ya yi iƙirarin cewa da kuɗinsa na halal yake sayen su. 🎥 - Abba Auwalu
Alhamdulillah, ina masu neman mu ? We are open for work ohh. Mun cinye na da 🤣🤣🤣😫😫😫😫. Inji maishadda No time for menene ma yake cewa ??? 🤣🤣🤣 ye same here. @realabmaishadda
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya ce ya dasa alamar tambaya kan haƙiƙanin adadin ɗaliban da aka sace a makarantar St. Mary's ta Papiri. Bago ya nanata cewa lallai gwamnati ta bayar da umarnin rufe makarantar saboda matsalar tsaro. 📸 - Gift Ufuoma/Fatima Othman Furodusa - Abayomi Adisa
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce babu wanda yake buƙatar ganin shugaban Faransa Emmanuel Macron a cikin Kwamitin Zaman Lafiyar da ya assasa mai suna Board of Peace initiative, yana mai cewa "nan ba da jimawa ba zai sauka daga mulki". Kazalika ya yi barazanar sanya harajin da ya kai kashi 200 kan giyar da Faransa ke shigarwa Amurka idan Macron ya ƙi shiga kwamitin.
Kecewa nya itu cewa banget 🥲
KE DUNIYA: Dan Cikinta Ya Kàshè Ta Saboda Kudiñ Gado Naira Milyan 40 A Abuja Yaron mai suna Musa, wanda aka rawaito cewa ya yi ta dúkán mahaifiyar tasa ne da mákámi har rai ya yi halinsa, inda binciken na Rariya ya tabbatar da cewa tun a daren ranar Litinin matashin ya kashè mahaifiyar tasa, kuma ya cigaba da zama da gawar a cikin gidansu ba tare da an sani ba. Marigayiyar mai suna Nana, bincike ya nuna cewa ta kì baiwa dan nata kudin gadonsa naira milyan 40 ne, bayan ya nemi ta ba shi kudin ne zai je kasar Canada ya yi sana’a, inda ita kuma mahaifiyar ta ki amincewa saboda ya yi yarunta da juya wannan kudin. Tuni dai hukumar DSS ta cika hannun da shi bayan ya dawo gida da kullin shawarma a daren jiya da motar mahaifiyarsa. Tuni dai aka yi jana’izar matar a babban masallacin kasa dake Abuja a yau Alhamis.
back to up