Instagram story viewer> @hausa_commentary> Posts
22.4K
followers
98
following
ʟᴀʙᴀʀᴀɴ ᴋᴡᴀʟʟᴏ, ꜱʜᴀʀʜɪ, ᴅᴀ ᴋᴜᴍᴀ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛᴀʀʏ.
POSTS STORIES REELS TAGGED
𝗦𝗔𝗕𝗢𝗡 𝗟𝗔𝗕𝗔𝗥𝗜

Barcelona ta tabbatar da cewa Eric García zai shafe makonni 3 zuwa 4 yana jinya sakamakon rauni. Ba zai buga wasannin da za su fafata da PSG da Real Madrid ba.

Jules Koundé ma ba zai buga wasan da Barcelona za ta yi da PSG ranar Talata ba saboda rauni. Za a tantance halin da yake ciki domin a san ko zai iya buga wasan El Clásico da Real Madrid. by @hausa_commentary
0
an hour ago
Download
Nico Paz 🇦🇷 by @hausa_commentary
0
an hour ago
Download
PSG vs Barca. 🔥 by @hausa_commentary
1
2 hours ago
Download
Brighton ta zura kwallaye fiye da kowace ƙungiya a gasar Premier League a wannan kakar.

Gaskiya suna taka rawar gani sosai! by @hausa_commentary
0
3 hours ago
Download
𝗟𝗔𝗕𝗔𝗥𝗜

Manchester United ta na ci gaba da fama da rashin nasara wannan kakar: Ba su samu nasara ba a wasanninsu 6 na ƙarshe.

Dominic Calvert-Lewin ya ba Manchester United mamaki, ya dawo da Leed cikin wasan kuma akayi rabon maki.

A gefe guda kuma, Brighton ta yi nasara a wasanni shida a jere, ta kuma haura zuwa matsayi na biyu. Yayin da United cikin shekaru biyu ta kasa samun nasara 5 a jere!

Ga wasannin Manchester United 6 na ƙarshe:

🔻1-1 da Leeds United
🔻0-2 da Atlético Madrid
🔻1-1 da Tottenham
🔻1-1 da Fulham
🔻2-3 da Brighton
🔻0-1 da Manchester City

Wai ina matsalan take ne⁉️ by @hausa_commentary
0
3 hours ago
Download
𝗞𝗢 𝗞𝗨𝗡 𝗦𝗔𝗡

Manchester United a gasar Premier League a wannan kakar:

▪️Wasanni 7
▪️Nasara 1
▪️Canjaras 4
▪️Rashin nasara 2

Ko wasa daya basu tafi da clean sheet ba (kare raga ba tare da an zura musu kwallo ba). by @hausa_commentary
0
4 hours ago
Download
𝗞𝗢 𝗞𝗨𝗡 𝗦𝗔𝗡

Zuwa yanzu Erling Haaland ya ci kwallaye 35 a shekarar 2026. by @hausa_commentary
0
4 hours ago
Download
𝗞𝗢 𝗞𝗨𝗡 𝗦𝗔𝗡

Lionel Messi ya zura kwallaye 25 a gasar MLS a wannan kakar.

Ya ci kwallaye biyu jiya a kashi na biyu, inda Inter Miami ta doke Atlanta United da ci 3-1. by @hausa_commentary
0
4 hours ago
Download
𝗔 𝗛𝗨𝗞𝗨𝗠𝗔𝗡𝗖𝗘

An nada Michael Oliver a matsayin alkalin wasan da za a buga ranar Talata tsakanin PSG da Barcelona a gasar Zakarun yankin Turai. by @hausa_commentary
0
4 hours ago
Download
𝗔 𝗛𝗨𝗞𝗨𝗠𝗔𝗡𝗖𝗘

Paris Saint-Germain ta sanar da cewa Nuno Mendes zai shafe makonni da dama yana jinya.

Ba zai buga wasan da za su fafata da Barcelona ba a gasar Zakarun Turai. by @hausa_commentary
0
4 hours ago
Download
🚨🚨 LABARAI by @hausa_commentary
0
19 hours ago
Download
LABARAI‼️ by @hausa_commentary
2
19 hours ago
Download

Download All

Save the photos and videos currently loaded on this page.

0Photos
0Videos
Ready to download 0 / 0

Keep this tab open until your download is ready.

back to up