Instagram story viewer> @mkc_appleplus> Posts
14
followers
11
following
🧭 No. 4 Al-Madina Plaza, Farm Center GSM Market, Kano State Nigeria | Licensed mobile phones & accessories dealers |
☎️ 08060294451
☎️ 08030565514
POSTS STORIES REELS TAGGED
Download All
Wasu zuciyoyin kuma su yi farm center, Allah mun tuba🤲🏽 by @mkc_appleplus
0
a month ago
Download
Wayoyi biyu ne suka fi karbuwa a duniya, Samsung da iPhone. iPhone sun yi ƙaurin suna ta ɓangaren security, Samsung kuma flexibility, daɗin juyawa yadda ranka yake so.

Ta ɓangaren siffa kuma kowa iPhone sun fi kamanni da wayoyin fashion, Samsung kuma sun fi zama na elites da professional mutane.

Kowa na zaɓan daidai da tsarinsa ko rayuwarsa, idan kai dan kasuwa ne ko mutum mai harkokin kuɗaɗe ko ajiyar wasu bayanai na sirri da ke buƙatar kula sosai, a MKC muna baka shawarar zaɓan iPhone.

Idan kuma kai ma'aikacin wani organization ne ko online hustler musamman idan kana gamuwa da problems da ke buƙatar amfani da wasu technical basira wajen magance su, misalin amfani da ƙabilu ko sabbin applications mabanbanta ko gwaje-gwajen abubuwa, a nan muna bama mutane shawarar zaɓan samsung.

Idan kuma aiyukanku na buƙatar security da kuma flexibility ne to sai mu bama mutum shawarar haɗa dukka biyun, sai ka yi hustling da samsung, idan aka zo wajen adana bayanan siri irin kuɗi, ko passphrases kuma sai a ɗauko iPhone.

Mun gode da zabar @mkc_appleplus 🫶 by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Alhamdulillah, barkanmu da wannan rana ta juma'a. Yawaita salati ga annabinmu a kowacce rana na da kyau, amma mafi alkhairinsa shine a ranar juma'a, rana irin ta yau.

Yan uwa mu yawaita yima annabinmu (s.a.w) salati, Allah ya karɓi ibadunmu ya sadamu da dukkan alkhairan da ke cikin wannan rana.

#iPhone #iphoneography #technology #googlepixel #islam by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Dukda akwai 14, 15, 16 da 17 series a gabansu, amma har yanzu series na 13 zamaninsu yana nan yana ci, sune irin su Atiku da Tinubu a siyasar Nigeria, sun ci zamaninsu kuma gamu nan dai muna cin namu tare da su😹

Wannan 13 pro ne, gasu nan yan shafal-shafal abinsu, ku yi mana DM sharp sharp ku amshe su👏 by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Sweet iPhone 13 pro 256GB. DM for sweet night deal😝 by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Set for delivery to Port-Hacourt, Zaria, Funtua and Birnin Kebbi. Thank you for trusting @mkc_appleplus. by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Happy international phone changing day🎉 by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Premium bags for packing products for our honorable customers ❤️ by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
AMSOSHIN WASU DAKA CIKIN TAMBAYOYIN DA AKA FI YI MANA.

Kuna bayar da sari (stock) ma resellers kodai sai ɗai-ɗai kuke bayarwa?

Sosai ma kuwa, muna bayar da sari, special treatment muke bama resellers ma kuwa.

Kuna yima resellers sauƙin farashi?

Sosai ma kuwa, muna bama resellers kaya a farashi daidai da farashin da ake sayowa a Dubai.

Kuna sayen second hand wayoyi?

Kwarai ma kuwa, musamman idan ta kasance wayar bata ji jiki sosai ba, sannan tanada kwalinta.

Kuna karɓan part-payment, wato biyan kuɗi da kaɗan-kaɗan? 

Sosai ma kuwa, amma saidai idan bai wuce sati ɗaya ba.

Kuna bayar da special offer ma waɗanda suka taɓa sayen waya ko wani abu a wurinku?

Sosai ma kuwa, har da kyautar wasu abubuwa irin cover ko smartwatch kodai wani abinda ya sauwaƙa.

Kuna bayar da warranty akan kayanku?

Duk wani abu da ka saya wurinmu muna bayar da warranty na tsawon sati ɗaya. 

Wane mataki kuke ɗauka wajen kawo ma customers naku wayoyi da accessories mafi inganci?

A kullum muna saka quality kan gaba sannan farashi, sannan muna saro kaya ne a wurin mutanen da kasuwa ta shaida ingancin kayansu, sannan muma muka shaida.

Kuna bayar da receipt na duk wani kaya da aka saya wurinku? 

Kwarai ma kuwa, muna bayarwa, irin wadda ba cikin sauƙi mutum zai iya buga irinsu ba ma kuwa, sannan uwa uba muna signing akai.

Kuna taimaka ma customers naku wajen saita wayoyinsu?

Kwarai kuwa, zaku iya tuntuɓarmu ta DM don taimaka muku da saita wayoyinku, ko ku garzayo store ɗinmu, Musamman iPhone da ke bama mutane wahalar saita iCloud. by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
Thanks much for the visit bigger boys! @yahaya_crypto @yahya_usman_crypto @abdulturakeey, Ibrahim Abdullai, @sir.hisham and others! It's been a great pleasure to have you today! by @mkc_appleplus
1
2 months ago
Download
 by @mkc_appleplus
1
2 months ago
Download
We have these cool iphones in the coolest prices!

iPhone 11 normal with 128GB RAM in Green and other nice cool colours. 

iPhone 13 pro and promax with 128GB RAM in Alpine Green, ​Golden, ​Sierra Blue and other colours as well.

iPhone XR with 64GB RAM in ​White, ​Blue, ​Black, and Red colours.

This is your sign to stop borrowing people's iPhones for pictures. 😂📱 by @mkc_appleplus
0
2 months ago
Download
×

Download all media on this page

Photos Videos
back to up