Instagram story viewer> @s_khaleed01> Posts
531
followers
195
following
Daddy’s favorite 🤩 Islam first 🥰Girl with so much hope in Allah plan
POSTS STORIES REELS TAGGED
Administrator 🫶🏼❤️ by @s_khaleed01
2
7 days ago
Download
Chirrrrr😻❤️ by @s_khaleed01
0
a month ago
Download
Don Allah kuzo kumun ciniki 🙏🏼🥰
Dm for price if you’re interested 🙏🏼 by @s_khaleed01
0
2 months ago
Download
 by @s_khaleed01
2
5 months ago
Download
Eid Mubarak to all Muslim ummah 🥰
Allah ya karbi ibadunmu 🙏🏼 by @s_khaleed01
0
7 months ago
Download
Ladies take note 📌muna kuskure awaje da dama 🥺 by @s_khaleed01
0
9 months ago
Download
Yar uwa🙌🧕
A duk lokacin da zaki fara aikin gida, ki kunna karatun Alƙur’ani a wayarki. 
Kada ki ce sai gobe idan babu shi a wayarki, ki nemi a turo miki yau. Ki barshi yana tafiya yayin da kike aikinki.

Da ikon Allah, cikin ƙasa da sati biyu ko kwanaki goma sha biyar, zaki sauke Alqur’ani mai girma ,za ki ji canji a zuciyarki, natsuwa ta shigo ranki, kuma ladan sauraro kina samu.

Mata masu hikima suna haɗa ibada da aiki, ba sauraron waka da ke jawo ɓacin rai da zunubi ba,ko jin littattafain hausa da bazasu kareki da komaiba sai tarin karya da kikeji suna hawa dake keken bera.

Allah Ya bamu iko, Yasa mucika da imani kasa qur'ani ya cecemu..
Allahumma Amin Yaa Rabbi🤲 by @s_khaleed01
0
9 months ago
Download
Dazu ina sauraron wani wa’azi akan ire-iren matan da Annabi S.A.W ya hango a wuta. Sai Malamin yana magana akan bayyana gashi da mata ke yi, and honestly, it scared me. The saddest part is how we’ve normalized it…

Ba ’yan mata ba, ba matan aure ba. Not to even talk about attachments da ake sawa, all in the name of fashion.

The painful truth is, most of us already know it’s haram, amma hankalinmu kwance muke bayyana gashinmu ga mutanen da ba muharramanmu ba, muna ma Allah izgilanci. We’re too carried away by this dunya that we’ve become careless.

Sometimes abinda kike bukata bai wuce 5-10mins na lokacinki ba ki saurari wa’azi. It really helps in strengthening our iman. Mata sai ana tunatar da mu, wasu abubuwan mun san su, amma tsabar shagala da duniya sai mu yi bakamm.

Allah Ya ƙara shiryar da mu, Ya yi mana sutura matabbaciya. by @s_khaleed01
0
9 months ago
Download
Wasu mutanen za su yi amfani da kirkinka su cutar da kai, wasu kuma za su dauke shi a matsayin rauni. Amma ka sani, kirki siffa ce ta manyan mutane.
Kada ka bari rashin godiyar mutane ta sa ka zama mugu. Idan ka yi alheri, ka yi shi domin Allah, ba domin mutane su yaba maka ba. Zuciyar da take cike da alheri kullum tana kusa da nasara, domin Allah baya barin mai kyakkyawar zuciya ya kaskanta har abada.

Halimatu Sadiya Khalid ✍🏽 by @s_khaleed01
0
10 months ago
Download
 by @s_khaleed01
1
a year ago
Download
 by @s_khaleed01
0
3 years ago
Download

Download All

Save the photos and videos currently loaded on this page.

0Photos
0Videos
Ready to download 0 / 0

Keep this tab open until your download is ready.

back to up