"I am tired of acting kamar a drama, Daga karshe kuma mu zo muna nuna nadama, I am tired of kiran wasu da mazan fama, But we refuse to change kullum munata fama.
I am tired of gwamnati ce babbar matsalar, Bayan mu kanmu mun rungumi cin amana, I am tired of zagin shugaba a kowacece majalissa, A lokacin da bamu iya gane rudin siyasa."